iqna

IQNA

bin salman
Tehran (IQNA) Duk da cewa Saudiyyar ta ce daidaita dangantakarta da Isra'ila ya dogara ne kan yadda za a warware matsalar Palastinu, amma labarai da rahotanni da ake da su na nuni da irin tasirin da yahudawan sahyuniya ke da shi a kafafen yada labarai a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487607    Ranar Watsawa : 2022/07/28

Bangaren kasa da kasa, wani binciken majalisar dinkin duniya ya gano cewa yariman Saudiyya mai jiran gadon sarautar kasar yana da hannu dumu-dumu a kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483751    Ranar Watsawa : 2019/06/19

Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya tuntubi sakataren harkokin wajen Amurka ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3483477    Ranar Watsawa : 2019/03/20

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi a kasar India a birane daban-daban sun yi zanga-zangar nuna adawa da ziyarar Muhammad birnin Salman a kasar.
Lambar Labari: 3483386    Ranar Watsawa : 2019/02/19

Lauyoyin kasar Tunisia sun mika bukatarsu ga kotun kasar kan ta dauki matakin hana yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman shiga cikin kasarsu.
Lambar Labari: 3483153    Ranar Watsawa : 2018/11/26

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa yariman Saudiyya Bin Salman a shirye yake ya kasha ko dala biliyan nawa ne domin yaki a kasar Iran.
Lambar Labari: 3482621    Ranar Watsawa : 2018/05/01

Bangaren kasa da kasa, A martanin da kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar wa yarima mai jiran gado na masarautar Al Saud, ya bayyana cewa yana da kyau Bin Salman ya dauki darasi daga 'yan kama karya da suka gabace shi.
Lambar Labari: 3482136    Ranar Watsawa : 2017/11/25